Jarumi Ali Nuhu Ya Bayyana Ranar Da Za'a Saki Film Din Mansoor
Ranar Da Za'a Saki Film Din Mansoor

Jarumi Ali  Nuhu Ya Bayyana Ranar Da Za'a Saki Film Din Mansoor.

Jarumin ya bayyana hakane a shafinsa na Instagram Inda yace za'a saki film din Mansoor DVD na kallo a ranar 27th September 2017. Ma'ana Gobe kenan, Domin haka sai ku hanzarta zuwa ko wanne irin shagon sai da fina finai mafi kusa daku domin ku mallaki wannan gagarumin film da kuka dade kuna Jira.

The wait is over MANSOOR will be released on DVD on the 27th September 2017. Za a saki MANSOOR a DVD ran 27th ga watan Satumba 2017.

Tallata wakar ka : Send Email Or Call