[Music] Sabuwar Wakar Abdul Smart Sabon Salo

Abdul Smart Sabon Salo


[Music] Download Abdul Smart Sabon Salo.

Saukar Da Sabuwar Wakar Abdul Smart A Sabon Salo.

Mawaki Abdul Smart, Matashin Mawakin Hausa Mai Taso wa, Dan Asalin Jahar Kano Nigeria.

Kuma Daya Matasan Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood Da Tauraruwar Su Ke Haskawa A Yau.

Saukar Da Sabuwar Wakar Sa Ta Soyayya Mai Suna "Sabon Salo"

BAITIN Gabatarwa :- Sabon Salo, Sabon Salon Soyayya Na Kirkiro Ke Zan Yiwa Amma Sai Munje Gida,

SO Ya Saka Harna Mato, An Sanmu A SO Har Garin Sokoto, Muje Ba Jika Zanzo Ka Kaini Sabon Gida.

Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail