[Music] Sabuwar Wakar Abdul Smart Biki Budiri

Abdul Smart Biki Budiri


[Music] Sabuwar Wakar Abdul Smart Biki Budiri.

Saukar Da Sabuwar Wakar Abdul Smart Biki Budiri.

Mawaki Abdul Smart, Matashin Mawakin Hausa Mai Taso wa, Dan Asalin Jahar Kano A Nigeria.

Kuma Daya Daga Cikin Matasan Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood Da Tauraruwar Su Ke Haskawa A Yau.

Saukar Da Sabuwar Wakar Sa Ta Soyayya Mai Suna "Biki Budiri"

BAITIN Gabatarwa :- Ku Daura Baza Mata Kusa Jigida Ana Shagalin Aure Biki Budiri.


Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail