[Music] Sabuwar Wakar Abdul Smart Barka Da Safiya

Abdul Smart Barka Da Safiya

[Music] Saukar Da Wakar Abdul Smart Barka Da Safiya.

Saukar Da Sabuwar Wakar Abdul Smart Barka Da Safiya.

Mawaki Abdul Smart, Matashin Mawakin Hausa Mai Taso wa, Dan Asalin Jahar Kano Nigeria.

Kuma Daya Matasan Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood Da Tauraruwar Su Ke Haskawa A Yau.

Saukar Da Sabuwar Wakar Sa Ta Soyayya Mai Suna "Barka Da Safiya"

BAITIN Gabatarwa :- Zuciya Da Tunanin SO Ta Kwana Bayyana Mini Sirrin Zanji Dadi, IN Ki Kai Haka Tabbas Kinyi Daidai. Igiya Ba Taki Zuban Ruwa Ba.

A Daran Jiya Tabbas Nai Mafarki, Munyi Aure Har Kaban Masauki, Da Na Farka Har Naji Haushi Da Da Kai Bazan Shiga Damuwa Ba.

Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail