Sabuwar Wakar Abdul D One Muradin Zuciya

Abdul D One Muradin Zuciya

Saukar Da Wakar Abdul D One Muradin Zuciya


Saukar Da Sabuwar Wakar Abdul D One Muradin Zuciya.

Mawaki Abdul D One Daya Daga Cikin Fitattun Matasan Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood.

Kuma Daya Daga Cikin Yaran Mawaki Umar M Sharif Dake Aiki A M Sharif Studio, Inda A Yanzu Haka Tauraruwar Sa Ke Kan Haskawa A Kannywood.

Musamman Ta Yadda Ake Rubibin Sanya Wakokin Sa A Sababbin Fina Finan Da Ake Shiryawa A Wannan Shekarar.

Wanda Hakan Ke Kara Zama Gagarumar Nasara Gareshi, Da Kuma Yadda Yake Ta Kara Samun Dumbin Masoya A Sassan Duniya Musamman Nahiyar Africa Da Nigeria.

Domin Kuwa Mawakin Ya Kware Matuka Wajan Iya Tsara Waka Musamman Wakokin Soyayya, Kuma Cikin Matsanan Ciyar Sassanyar Murya.

Inda A Kwana Kwanan Nan Ma Ake Saran Zasu Fitar Da Sabon Album Din Mai Suna 'Yar Budurwa Album, Shida Abokin Sa Muhammad Melery.

Ga wakar nan ku saukar ku saurara, Domin Jin yadda yake yayyafin zafafan kalamai.

Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail