[Music] Wakokin Umar m sharif Tsuntuwa Album

Umar M Sharif Tsuntuwa Album

[Music] Wakokin Umar m sharif Tsuntuwa Album Songs


Saukar Da Sababbin Wakokin Mawaki Umar M Sharif Tsintuwa Album.

Albishirin Ku Ma'abota Ji Gami Da Sauraron Wakokin Soyayya Na Hausa Na Zama.

Yau Gamu Dauke Muku Da Wasu Zafafa Daga Kundin Shaharraren Mawakin Fina Finan Hausa, Kuma Fitaccen A Fannin Wakokin Soyayya Na zamani.

Kamar Dai Yadda Kuka Sani Hakika Shidin Ba Boyayye Bane A Wurin Ku, Wato Ba Kowa Nake Nufi Ba Illa Sabon Jarumin Nan Na Masana’antar Shirya Fina-finan Hausa Na Kannywood, Kuma Mawaki Wato Umar M Sharif.

Hakika Album Din Tsuntuwa Album Ne Dake Cike Da Zafafan Wakokin Soyayya, Masu Ratsa Bargon Jiki Da Jijiya, Bawai Zuciya Ba Kadai.

Inda Album Din Ya Kunshi Wakoki Har Guda Goma Sha Biyar Ciki Harda Yabon Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W).

Sannan Kuma Da Tallan Sababbin Album Dinsa Guda 2, Ni Dake Album, Da Kuma Yau Da Gobe Album, Na Shekara Mai Zuwa Wato 2018.

Gadai Sunan, Ayi Sauraro Lafiya.

1= Umar M Shareef Nayi Tsuntuwar Soyayya.

Download Now

2= Umar M Shareef Kin Bani SO.

Download Now

3= Umar M Shareef Kin Shiga Raina.

Download Now

4= Umar M Shareef SO Haka Yake Ashe.

Download Now

5= Umar M Shareef Yaya Zanayi Inyi Yaki Da SO.

Download Now

6= Umar M Shareef Yaki A Soyayya.

Download Now

7= Umar M Shareef Ka Taimakamin.

Download Now

8= Umar M Shareef Zomu Zauna Dake.

Download Now

9= Umar M Shareef Na Baki Soyayyata.

Download Now

10= Umar M Shareef Ki Ban Ruwan Zuma.

Download Now

11= Umar M Shareef Gamo Dake.

Download Now

12= Umar M Shareef  Banjin Dadin Labari.

Download Now

13= Umar M Shareef ft. Abdul Mai Gashi Mama.

Download Now

14= Umar M Shareef Meera.

Download Now

15= Umar M Shareef Ya Rasulullah.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail