Music: Dauko Wakar Abdul D One Yar Mama

Abdul D One Yar Mama

MUSIC: Dauko Wakar Abdul D One Yar Mama.

Saukar da wakar mawaki Abdul D One Mai suna ‘Yar Mama.

 Daga MSharif Studio, Abdul D One daya ne daga cikin mawakan MSharif Studio karkashin jagoran cin mawaki Umar M Sharif.

Kamar yadda kuka sani Abdul D One mawaki ne dayayi fice a fagen Wakokin Soyayya na zamani da kuma Fina Finan Hausa.

Gatanan Ku Saukar ku saurara.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail