[Music] Sabuwar Wakar Abdul Smart A Kwana Bakwai

Abdul Smart Yar Fillo

[Music] Saukar Da Sabuwar Wakar  Abdul Smart A Kwana Bakwai.

Saukar Da Sabuwar Wakar Abdul Smart A Kwana Bakwai.

Mawaki Abdul Smart, Matashin Mawakin Hausa Mai Taso wa, Dan Asalin Jahar Kano Nigeria.

Kuma Daya Matasan Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood Da Tauraruwar Su Ke Haskawa A Yau.

Saukar Da Sabuwar Wakar Sa Ta Soyayya Mai Suna "Kwana Bakwai"

BAITIN Gabatarwa :- Jiya Kin Sanadin Kuka Na Yau Kin Sani Murmushi, Inda Rai Da Rabo Ashe Zan Gana Da Masoyiya

Ayi Sauraro Lafiya.


Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail