[Music] Abdul Smart Khadijatul Himal 2017 Song

Abdul Smart Khadijatul Himal

[Music] Saukar Da Wakar Abdul Smart Khadijatul Himal.

Saukar Da Sabuwar Wakar Abdul Smart Khadijatul Himal.

Mawaki Abdul Smart, Matashin Mawakin Hausa Mai Taso wa, Dan Asalin Jahar Kano A Nigeria.

Kuma Daya Daga Cikin Matasan Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood Da Tauraruwar Su Ke Haskawa A Yau.

Saukar Da Sabuwar Wakar Sa Ta Soyayya Mai Suna "Yar Fillo"

BAITIN Gabatarwa :- Khadijatul Himal Guna Kin Wuce Kawa, Khadijatul Himal Guna Kinfi 'Yar Uwa, Khadijatul Himal Kinyi Minni Garkuwa.

Mawakin Yana Bada Labari Ne Akan Irin Rayuwar Soyayya Da Yayi Tare Da Masoyiyar Sa Tun Suna Primary School Mai Suna Khadijatul Himal, Abun Dai Gashinan Abun Tausayi.

Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail