[Music] Dauko Sabuwar Wakar Abdul Smart Yar Fillo

Abdul Smart Yar Fillo

[Music] Saukar Da Wakar Abdul Smart 'Yar Fillo.

Saukar Da Sabuwar Wakar Abdul Smart A Yar Fillo.

Mawaki Abdul Smart, Matashin Mawakin Hausa Mai Taso wa, Dan Asalin Jahar Kano Nigeria.

Kuma Daya Matasan Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood Da Tauraruwar Su Ke Haskawa A Yau.

Saukar Da Sabuwar Wakar Sa Ta Soyayya Mai Suna "Yar Fillo"

BAITIN Gabatarwa :- Eah Jani Muje Ruga 'Yar Fillo Ki Bani Gurin Zama, So Na Fahimtuwa Shike Kawo Shakuwa.

Sone Rayuwa Rashin Sa Kesa Damuwa, Yau Gashi Yasa Khado Ya Biyo' Yar Fillo Cikin Ruga.

Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail