[Music] Saukar Da Sabuwar Wakar Nazeer M Saulawa Nafisa Gimbiya


MUSIC : Download Nazeer M Saulawa Nafisa Gimbiya 2017 Song.

Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Nazeer M Saulawa Me Suna Nafisa Gimbiya.

Nazeer M Saulawa Matashin Mawaki Ne Mai Tsananin Basira, Hakimi Gami Azancin Zantuka Cikin Wakokin Sa, Wanda Hakan Baya Bukatar Sharhi Ko Karin Bayani Musamman Ga Ma'abota Wannan Shafi, Domin Kuwa Wannan Ba Shine Karo Na Farko Da Muka Kawo Muku Wakokin Saba.

Nazeer M Saulawa Matashin Mawaki Ne Dake Iya Kokarin Sa, Duk Da Karacin Shekarunsa wajan ganin cewa ya tsaftace dukkan bai tukan wakokin sa, Domin ganin sakonsa ya isa ga ma'abota Sauraro.


Download NowDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail