MUSIC: Wakar Hamisu Breaker Hamra 2
Hamisu Breaker Hamra 2


MUSIC: Hamisu Breaker Hamra 2

Hamisu Breaker, Ko Hamisu Breaker Dorayi Matashin Mawaki, Haifaffen Garin Kano Nigeria, Wanda Yanzu Haka Tauraruwar Sa Ke Kan Gaba Gaba Wajan Haskawa A Fagen Waka

Inda A Wannan Shekarar Da Muke Ciki Ya Samu Lambar Yabo Ta Nollywood Personality Award

Kamar Dai Yadda Ya Gabatane Tuni Mun Dade Da Kawo Muku Farkon Wannan Waka Tashi Wato Me Suna Labarin Hamra Part 1 Domin Yanzu Haka Gata Biyun Ta Mun Kawo Muku Domin Jin Yadda Abu Ya Kaya Tsakaninsa Da Ita Bayan Tsawon Lokaci Yana Kiran Wakarta Bai Samu

Ayi Sauraro Lafiya.Download Now
Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail