[Music] Sabuwa Wakar Faruk M Inuwa ”Fatima Zahra”
Faruk M Inuwa Fatima Zahra

Sabuwar Wakar Faruk M Inuwa “Fatima Zahra”


Saukar Da Sabuwar Wakar Matashin Mawakin Hausa Faruk M Inuwa Me Fatima Zarah.

Yauma Fa Kamar Kullum Gamu Dauke Muku Da Wata Sabuwa, Zazzafa Daga Daya Daga Cikin Fitattun Matasan Mawakan Hausa Wato Faruk M Inuwa Me Suna Fatima Zarah.

Gareku Ma'abota Jin Wakokin Soyayya Gaskiya Karda Ku Bari A Baku Labari Domin Kuwa Wannan Wakar Zallar Ta, Takuce Domin Wakace Dake Cike Da Dadadan Kalaman Soyayya Masu Sanyaya Zuciya Nishadi Da, Kuma Natsuwa.

Saukar Da Ita ku saurara kuji, Ayi Sauraro Lafiya.Download Now


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail