[Music] Umar M Shareef Na Aminta Dake 2017 Song

Umar M Sharif Na Aminta Dake

MUSIC : Download Umar M Sharif Na Aminta Dake 2017 Song.


Saukar da sabuwar wakar Umar M Sharif Ta 2017 me suna na Aminta Dake.

>> [Video] Download Umar M Shareef Na Amince Dake Video Song


Wakar Na Aminta Dake sabuwar waka ce da mamaki Umar M Sharif ya rerata cike da shauki soyayya, da kuma nuna aminci irin na masoya, musamman masoyan gaskiya.

Ayi Saurare lafiya.


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail