[Music] Sabuwar Wakar Abdul Smart Ta Film Bintoto

Abdul Smart Bintoto

[Music] Sabuwar Wakar Abdul Smart Ta Film Bintoto

Saukar Da Sabuwar Wakar Abdul Smart Ta Film Din Bintoto, Abdul Smart Daya Ne Daga Cikin FitattunMawakan Hausa Na Kannywood Wanda Yan Haka Tauraruwar Sa Ke Kan Gaba Gaba Wajan Haskawa.

Film Din Bintoto film ne na Barkwanci Da Ban Dariya Daya Hada Fitattun Matasan Jaruman Kannywood Na Wannan Zamani.

Kamar Irinsu :-

Fati Shu'uma
Ali Artwork
Ado Isa Gwanja
Nasiru Horo Dan Mama, Da Sauransu.

Ayi Sauraro Lafiya.

Download NowDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail