Music : ClassiQ - Barka Da Sallah Song
ClassiQ Barka Da Sallah

MUSIC : ClassiQ - Barka Da Sallah Song.

Saukar da sabuwar wakar Mawaki ClassiQ me suna 'Barka Da Sallah.

Hakika wannan wakar ba karamar abar alfahari bace, musamman ga masoyan Mawaki ClassiQ musulmai dukda kasan cewar ba musulmi ba, Amma shima ba' a barshi a bayaba wurin taya masoyan sa musulmai ako Ina suke a fadin duniya murnar Sallah.

Hakika hakan zai yi matukar faranta masu da rai.

Ayi Sauraro Lafiya.Download NowDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail