Mawaki Abdul Smart Zai Angon Ce A 09/07/2017

Mawaki Abdul Smart Zai Angon Ce

Mawaki Abdul Smart Zai Angon Ce A 09/07/2017. 

Fitaccen Matashin Mawakin Fina Finan Hausa Abdul Smart Zai Angon Ce Kamar Yadda Me Gidansa Nura M Inuwa Ya Argonne.

Mawaki Abdul Smart daya ne daga cikin fitattun matasan mawakan fina finan Hausa na Kannywood, kuma yaro a wurin uban gidansa a harkar waka Nura M Inuwa.

Mawakin zai angonce a ranar Tara 09 Ga watan 07 Na wannan Shekarar da muke ciki 2017 tare da Amaryar sa malama Nana Khadija.

Kuci gaba da Kasancewa tare da shafin HausawaMp3.Com domin kawo muku cikakken rahoto gami da hotunan wannan biki.Sannan a madadin daukakin ma'aikatan wannan shafi, muna taya mawaki Abdul Smart tare da Amaryar sa malama Khadija murna tare da yi musu fatan Alkhairi, Allah yasa ayi lafiya a tashi lafiya,ya kuma sanya albarka a cikin wannan Aure Ameen.Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail