Kannywood Ta Shirya Haska Fina Finai A Gidajan Senima Sama Da 200 Ranar Sallah

Kannywood Ta Shirya Haska Fina Finai Sama Da 200 A Senima Ranar Sallah


Kannywood Ta Shirya Haska Fina Finai A Gidajan Senima Sama Da 200 Ranar Sallah

Wannan Sanarwa ta fitone daga bakin daya daga cikin manyan Jaruman fina finan Hausa na Kannywood wato  - Sarki Ali Nuhu.


Inda yace hukumar tace fina finai ta jahar Kano ta gama shiri tsaf domin haska fina finai a gidajan Kallo sama da 200 a fadin jahar Kano. Domin bunkasa Sana'ar film.

Inda yace kudurin yin hakan ya Samu ne bisa sahalewar mai girma Gwamnan Jahar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

Ta wajan fada da Jami'an hukumar a kanan hukumomi 44 domin sa ido da kuma bunkasa sana'ar.

Don haka ne ma ayau hukumar ta tabbaatar da kwamitin duba fina finan da zasu gidan kallo wanda ya bada halarta masu ruwa da tsaki na cikin wannan masana'anta kamar su

HAMISU LAMIDO, IYAN TAMA, Ali NUHU, SADIQ SANI SADIQ, FALALU DORAYI, KABIRU MAI KABA, TIJJANI ASASE, da Sauran su Allah mun gode bisa amsa wannan goron gyayyata.Tallata wakar ka : Send Email Or Call