MUSIC: Wakar Auran Nura M Inuwa By Ibrahim S Fahasa

[Music] Download Wakar Auran Nura M Inuwa By Ibrahim S Fahasa

MUSIC: Wakar Ibrahim S Fasaha Auran Nura M Inuwa


Saukar  Da Sabuwar Wakar Auran Nura M Inuwa Daga Ibrahim S Fahasa.

Ibrahim S Fahasa Daya Ne Daga Cikin Fitattun Matasan Mawakan Hausa Dake Tasowa, Kuma Daya Ne Daga Cikin Matasan Mawakan Dake Gudanar Da Harkokinsu Tare Da Nura M Inuwa.

Ta Yadda Mafiya Yawan su Nura Ne Ya Fitar Dasu Har Duniya Tasansu, Kuma Dama Hausa Suna Cewa Kalar Mutum Kalar Kayansa, Kuma Duk Wanda Yace Bashi Da Malami To Shaidan Ne Malaminsa.

Kuma Hakika Nura M Inuwa Ya Shuka Tufa Apple Me Inganci Domin Gatanan Ko Ina Ka Wulka Kasuwa 'Ya'yanta Ake Gani.

Domin Kuwa Ko Yau Nura M Inuwa Ya Kau A Duniyar Waka Tofa Yabar Baya Da Alkhairi Domin Kuwa 'Ya'yan Daya Bari Sun Cika 'Yan Halak.

Domin Kuwa Tun A Bikin Sa Sun Nuna Halacci Da Kuma Tabbatar wa Da Duniya Cewa Su Halattattu NE.

Kamar Irinsu.

Ibrahim S Fahasa
Hamisu Breaker
Faruk M Inuwa
Abdul Smart
Ali Show Da Sauransu.


Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail