[Music] Wakar Auran Nura M Inuwa By Ali Show
Ali Show Wakar Auran Nura M Inuwa

[MUSIC] Download Wakar Auran Nura M Inuwa By Ali Show Katsina.

Saukar Da Daya Daga Cikin Wakokin Bikin Nura M Inuwa Wacce Yaronshi Ali Show Katsina Ya Rera Masa Domin Takashi Murnar Auran Shi.

ALI Show Katsina Daya Ne Daga Cikin Fitattun Matasan Mawakan Hausa Na Kannywood Masu Tasowa, Kuma Daya Daga Cikin Manyan Yaran Nura M Inuwa A Fagen Waka.

Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail