[Music] Umar M Shareef Auran Sunnah New Song 2017

Umar M Shareef Auran Sunnah

[Music] Umar M Sharif Auran Sunnah New Song 2017.


Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif daya yiwa AA. Zeeko tare da Amaryar sa malama safiyya.

BAITUKA : Ahayye Ahayye Aamarya, Ahayye Auran Sunna, A Hayye Soyayya, Safiyya momi ta zamo Amarya ga AA. Zeeko sannu Angonta lale.

Nasa rabbi wanda yayi halitta taa, gwani shi yake biyan bukatata,yayi mun baiwa na rera wakata, kamar wasa da fari naita tatata, a yau gashi anata gane muryata, idan na rera a rinka shaukinta, ga amarya nan da itta da angonta, Umar M Sharif nazo da baitinta,.

Wadan nan sune kadan daga cikin baitukan da ya bude wakar da ita wanda koda ba'a fada ba kunsan Wakar ta tsaru.

Ayi Sauraro Lafiya.


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail