MUSIC: Hamisu Breaker Happy Ramadan Song
Hamisu Breaker Ramadan Kareem

MUSIC: Hamisu Breaker Ramadan Kareem


Saukar Da Sabuwar Wakar Matashin Mawaki Hamisu Breaker, Wanda Ake Yiwa Lakabi Da Hamisu Breaker Dorayi

Wakar Ramadan Kareem, Wakace Dake Magana Akan Irin Musgunawa Da Mummunan Tanadin Da 'Yan Kasuwa Suke Yi Domin Tsawwalawa A Kayayyakin Masarufi, Me Makon Ace An Samu Sassauci

Domin Haka Wallahi 'Yan Kasuwar Mu Kuji Tsohon Allah Ku Gyara Indai Kuna Son Ku Gama Da Dukiya Lafiya

Ayi Sauraro Lafiya

Download NowTallata wakar ka : Send Email Or Call