[Music] Dauko Wakar Abdul D One “Alakata Dake”

Abdul D One Alakata Dake

MUSIC : Abdul D One Alakata Dake New Song.

Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Abdul D One Me Suna Alakata Dake, Wakar Alakata Dake.

Wakar Alakata Dake Wakace Dake Nuna Tsantsar Tsananin Soyayya Da Masoya Kan Tsinci Kansu Musamman A Wannan Zamanin Da Muke Ciki.

Da Kuma Irin Kafiyar Da Tausayin Juna Da Masoya Kan Nunawa Duniya Game Da Irin Alakar Dake Tsakanin Ninsu.

Wakar Dai Sai Wanda Yaji, Domin Haka Gatanan Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail