[Music] Download Ado Gwanja ft Adam Zango Girgiza Nan

 Ado Gwanja ft Adam Zango Girgiza Nan

[Music] Download Ado Gwanja ft Adam Zango Girgiza Nan


Saukar Da Sabuwar Wakar Da Mawaki Ado Gwanja Tare Da Adam A Zango Suka Rera Me Suna GirGiza Nan.

Ado Gwanja Matashin Mawakin Hausa Ne Dan Arewacin Nigeria Wanda Ya Shahara, Kuma Tauraruwarsa Take Kan Haskawa A Fagen Waka A Yau, Musamman Wakokin Da Suka Shafi Jinsin Mata Da Kuma Wakokin Gidan Biki Dana 'Yan Siyasa.

Sannan Kuma Jarumi A Fagen Shirya Fina-finan Hausa Na Kannywood, Ta Yadda Anan Ma Ba' a Barshi A Baya Ba Domin Kuwa Tana Kan Gaba Cikin Fitattun Jaruman Da Jama'a Ke Rajin Kallon Finan Finan Suna.

Musamman Sabon Shirin Sa Na Dan Kuka Wanda Sukayi Tare Da Babban Abokinsa Kuma Amininsa, Babban Yaro A Wurin Adam A Zango, Wato Horo Dan Mama, Mai Annabi, Wanda Kwanakin Baya Aka Kammala Daukan Sabon Salo Naci Gaban Shirin Wanda Aka Yiwa Lakabi Da Suna Dan Kuka A Birni.

Inda Ake Saran Za'a Nuna Sabon Shirin A Cikin Manya Manyan Gidajen Kallo Na SINIMA A Wasu Daga Cikin Manyan Jahohin Arewacin Nigeria Gabanin A Sashin A Kasuwa.

Ayi Sauraro Lafiya.
Download Now


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail