[Music] Abdul Smart Wakar Auran Nura M Inuwa

Abdul Smart Auran Nura M Inuwa

[MUSIC] Saukar Da Wakar Auran Nura M Inuwa By Abdul Smart.

Saukar Da Sabuwar Wakar Da Daya Daga Cikin Fitattun Matasan Mawakan Hausa Na Kannywood Abdul Smart Ya Rerawa Me Gidansa Nura M Inuwa Domin Takashi Murnar Bikinsa.

Hakika Shima Abdul Smart Ba'a Barshi A Baya Ba, Kuma Ya Nunawa Me Gidansa Halacci Domin Kuwa Wakar Tayi Matukar Dadi, Da Kuma Karfafawa Nura M Inuwa Kafa Game Da Zamanta Kewar Aure.

Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail