[Hotuna] Mawaki Naziru M Ahmad Sarkin Waka Tare Da 'Ya'yansa.


Mawaki Naziru M Ahmad Kenan Wanda Ake Yiwa Lakabi Da Sarkin Waka Tare Da 'Ya' yansa Cikin Hotuna.

Mawaki Naziru M Ahmad Mawaki Ne Dake Da Dumbin Masoya, Kuma Mawaki Ne Daya Shahara A Bangaran Rara Wakokin Sarauta Da Kuma Siyasa,

Inda Mawakin Bai Tsaya Anan Ba, Domin Kuwa Yana Daya Daga Cikin Manya Kuma Fitattun Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood A Nigeria.
Wallafawa ® : www.hausamp3blog.ComTallata wakar ka : Send Email Or Call