Rahama Sadau, Tasa Kyautuka Ga Duk Wanda Ya Taka Rawar Wakar Film Din Rariya.

Rariya Movie

Gareku Ma'abota Finafinan Hausa.

Kamfanin Sadau Pictures Wadanda Suka Shirya Fim Din Rariya Sun Zo Muku Da Wata Gasa

A Kunna Waqar Rariya Sannan A Taka Rawar Da Ta Fi Ta Jaruman Don Lashe Kyautuka Kamar Haka.

1= TV Plasma 📺
2= Home Theater 🎭
3= Fan

Yadda Za A Aiko Da Bidiyon

Sanya Bidiyon Sannan Ku Yi Tagging Sadau Pictures A Wadannan Shafuka

Instagram -@sadaupictures
Twitter -@sadaupictures1
Facebook- Sadau Pictures
Tare da Hashtag din

#RariyaTheMovie

Allah yaba mai rabo SA'AH!!!! Ameeeeeen!!!! 🙌🏻💃🏻

Ga Sakon Da Jarumar Ta Wallafa Cikin Video A Shafin Ta Na Instagram, Zaku Iya Kallon Kai Tsaye A Shafin Mu Na YouTube.

Tallata wakar ka : Send Email Or Call