[Music] Download Hussaini Danko Ranar Kamu New Album

Hussaini Danko Ranar Kamu Album

[Music] Download Wakokin Hussaini Danko Ranar Kamu Album

Ku Saukar Da Sababbin Wakokin Hussaini Danko Na Sabon Album Dinsa Me Suna "RANAR KAMU" Ma'ana Ranar Kamun Amarya.

Shidai wannan sunan na  "RANAR KAMU" ya samo asaline daga wani irin gagarumin biki da ake shiryawa sabuwar Amarya cikin jerin ire iren bukukuwan da ake shiryawa kafin ranar Aure. Kamar irinsu, Loncin, Kauyawa Day, Da makamantansu.

Ayi Sauraro Lafiya..

1= Husaini Danko Biki Budiri Kamun Amarya


2= Husaini Danko Ƙwarya Tabi Ƙwarya


3= Husaini Danko Ranar Kamu Budar Kai


4= Husaini Danko Amarya Ce Mun Tantance5= Husaini Danko Amarya Zauna


6= Husaini Danko Ango Ga Amarya


7= Husaini Danko Auran Sadiya Tambuwal


8= Husaini Danko Aure Makaranta


9= Husaini Danko Taba Kaka


10= Husaini Danko Shugaban Duka Annabin Duka

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail