[Music] Wakar Auran Nura M Inuwa By Umar M Sharif

Umar M Sharif Wakar Auran Nura M Inuwa

MUSIC : Download Wakar Auran Nura M Inuwa By Umar M Sharif. 


Wannan Itace Sabuwar Wakar Da Mawaki Umar M Shareef Ya Rerawa Abokinsa, Kuma Aminita Mawaki Nura M Inuwa Domin Tayashi Murnar Bikinsa.

Wakar Tayi Dadi Matuka, Kuma Hakika Mawaki Umar M Sharif Ya Nuna Halarci, Kuma Duk Wani Masoyin Nura M Inuwa Toya Kamata Yaji Dadin Wannan Waka Kuma Ya Jinjiwa Umar M Sharif, Allah Ya Bar Zumunci Ya, Kuma Kara Dankon Abota A Tsakanin Wadan Nan Fasihan Mawaka Guda Biyu Nura M Inuwa Da Umar M Sharif Ameen.

Ayi Sauraro Lafiya.


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail