[Music] Wakar Umar M Sharif Da Lilin Baba Ba Zama

Umar M Shareef ft Lilin Baba Ba Zama

[Music] Umar M Shareef ft. Lilin Baba Ba Zama


Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Shareef Tare Da Lilin Baba Me Suna Ba Zama.

Wakar Ba Zama Wakace Da Mawaki Umar M Sharif Tare Da Matashin Mawakin Nan Wanda Akafi Sani Da Suna Lilin Baba Suka Rera.

Kuma Wakar Ba Zama Wakace Dake Cike Da Fadakarwa Gami Da Jan Hankali Musamman Ga Matasan Wannan Zamani Game Da Neman Na Kai, Domin Dogaro Da Kai Da Kuma Tsare Mutumcin Juna.

Ayi Sauraro Lafiya.


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail