[Music] Umar M Shareef Aure Nake So Muyo Dake

Umar M Sharif Aure Nake So Muyo Dake

[MUSIC] Download Umar M Shareef Aure Nake So Muyo Dake.


Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef Me Suna "AURE NAKE SO MUYO DAKE".

Wakar 'Aure Nake So Muyo Dake' Waka ce dake dauke da darussa kamar haka na farko.

Abun na farko Kira ga 'yaya mata akan bin maganar Iyaye a lokacin Aure.

Na biyu kuma nuni da hakuri a lokacin da kaddara ta sami mutum.

Abu na uku, jinkai a tsakanin Masoya, wanda abune sananne, indai har akwai Soyayya a tsakanin masoya na gaskiya to suna iya sadaukar da komai Domin samun farin cikin abin Kaunar su.

Ayi Sauraro Lafiya..


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail