[Music] Dauko Wakar Naziru M Ahmad Mai Bakin Zagin Manya

Naziru M Ahmad Mai Bakin Zagi Manya

[MUSIC] Download Naziru M Ahmad Mai Bakin Zagi Song.

Saukar Da Sabuwar Wakar Naziru M Ahmad “Mai Bakin Zagi” Waka Ce Dake Jawo Hankulan Mutane Gami Da Mummunar Dabi'arnan Ta Zagi.

Musamman Zagin Shugabanni, Zagi Iyayen Juna, Wakokin Zagi Don Nuna Isar Wani, Wanda Dukka Hakan Ba Tarbiya Bane Me Kyau,

Allah Yasa Muji Kuma Mu Gyara. Ayi Sauraro Lafiya.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail