[Music] Wakar Naziru M Ahmad Nafisa Kabuga

Naziru M Ahmad Nafisa Kabuga

[MUSIC] Download Naziru M Ahmad Nafisa Kabuga .

Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Naziru M Ahmad Me Suna "Nafisa Kabuga".

Wakar Nafisa Kabuga wakace dake dauke da, darussa da yawan gaske musamman ga ma'abota Soyayyar wannan zamani.

Domin kuwa wakar tana nunine game da yadda 'Yan mata ke yaudaran samari tare da goyon bayan iyayensu.

Gadai Wakar nan ku sauke ku saurara.

Download Now


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail