[Music] Sabuwar Wakar Abdul D One Kinka Bani Nagode

Abdul D One Kinka Bani Nagode

[MUSIC]  Saukar Da Wakar Abdul D One Soyayya Kinka Bani Nagode.

Saukar Da Sabuwar Wakar Abdul D One Me Suna Soyayya Kinka Bani Nagode.

Abdul D One Daya Ne Daga Cikin Fitattun Matasan Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood, Kuma Kwararre A Fannin Rera Wakokin Soyayya Na Zamani. A Karkashin Me Gidansa Mawaki Umar M Sharif.

A Wannan Karon Ma Gashi Mun Kara Kawo Muku Daya Daga Cikin Wakokin Sa Me Suna Soyayya Kinka Bani Nagode.

Ayi Sauraro Lafiya.Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail