An Bawa Hammata Iska Tsakanin Hadiza Gabon Da Nafisa Abdullahi.

Hadiza Gabon Da Nafisa Abdullahi


An Bawa Hammata Iska Tsakanin Jaruman Kannywood Guda Biyu A Garin Kaduna.

Fadan ya barkene a yayin da ake daukar wani sabon shirin Film a Kaduna.

Inda har da ake tunanin cewa maganar zataje kotu, sabo da yadda aka jima Jaruma daya sosai.

Amma sai dai yanzu haka majiyarmu ta wannan shafi namu mai Albarka na HausaMp3blog.Com mun samu Labarin cewa anyi nasarar sasanta tsakanin Jarumar biyu.

A gaban wasu daga cikin fitattun mutane a Masana'antar Kannywood da kuma jami'an 'Yan Sanda.

® www.HausaMp3blog.ComTallata wakar ka : Send Email Or Call