Ali Nuhu Ya Taya Nura M Inuwa Murnar Daurin Auransa


Jarumi Ali Nuhu Ya Taya Mawaki Nura M Inuwa Murnar Daurin Aurensa Da Aka Gudanar A Yau Asabat 29th April 2017 A Garin Katsina.

Jarumin Ya Aika Sakon Nasane Gami Da Fatan Alkhairi Zuwa Ga Mawakin Ta Shafinsa Na Instagram Inda Yayi Masa Fatan Alkhairi Gami Da Samun Kyakykyawan Rayuwa Mai Dorewa Shida Amaryar sa.


® www.HausaMp3Blog.ComTallata wakar ka : Send Email Or Call