[Music] Wakar Sadiq Zazzabi Kwankwaso Maza Bayan Ka
Sadiq Zazzabi Kwankwaso Maza Bayan ka

VIDEO : Download SadiQ Zazzabi Kwankwaso Maza Bayan Ka.

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar SadiQ Zazzabi Kwankwaso Maza Bayanka, wakar Kwankwaso maza bayanka waka ce daya yiwa tsohon gwamnan Jahar Kano Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.

Wacce yanzu haka tayi silar Garkameshi a gidan Karku ku.

Ayi Sauraro Lafiya.


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail