Shin Ko Kunsan Wacece Mawakiya Maryam Bakase ?

 Maryam Bakase

Shin Ko Kunsan Wacece Mawakiya Maryam Bakase.

Maryam Bakase : Dayace daga cikin fitattun mawakan Fina-finan Hausa mata wacce ta shahara kwarai da gaske wajen iya rera wakokin Soyayya na zamani.

Musamman da mawaki Umar M Shareef, Adamu Hassan Nagudu da makamantansu kuma zaku iya samun wasu daga cikin wakokin ta yanzu haka a wannan shafi mun dade da daurasu.

Maryam Bakase.Tallata wakar ka : Send Email Or Call