Nafisa Abdullahi Tayi Aski A Cikin Wani Sabon Film

 Nafisa Abdullahi photos

Fitacciyar Jarumar Shirin Wasan Hausa Wato Nafisa Abdullahi Ta Kafa Sabon Tarihi Wanda Ba'a Taba Yinsa ba A Masana'antar.

Sanin Kowane Yadda Matanmu Na Hausawa Suke Taka Tsantsan wajan Tattala Gashin Kansu Domin Yin Ado Da Kece Raini Cikin Yan Uwansu Mata Amma Saiga shi Abin Mamaki Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Aske Gashin Kanta Gabadaya Saboda Gudanar Da Wani Sabon Shiri Mai Suna Sultana Wanda Kamafanin Nura M Inuwa Ya Dauki Nauyin sa Sannan Kuma Adam A Zango Yabada Umarni.

Ko Mene Ra'a yinku Gameda Wannan Abu Da Nafisa Abdullahi Tayi???Tallata wakar ka : Send Email Or Call