[Music] Umar M Sharif Guguwar Soyayya 2017 Remix

Umar M Sharif Guguwar Soyayya Remix

MUSIC : Download Umar M Shareef Guguwar Soyayya 2017 Remix. 


Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif "Guguwar Soyayya". Wakar Tayi Dadi Kwarai da gaske harma taso tafi ta farko dadi.


Umar M Sharif Daya Ne Daga Cikin Fitattun Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood.

Kuma Umar M Sharif Mawaki Ne Daya Dade Yanacin Zamanin Sa A Fagen Waka, Musamman Ma Wakokin Fina Finan Hausa Na Wannan Zamani, Ta Yadda Yake Da Dumbin Masoya A Kasashe Daban Daban Musamman Kasashen Africa Da Makamantansu.


Kuma Mawaki Ne Daya Dade Yana Samun Nasarori Daban Daban A Harkan Sa Ta Waka.

Saukar Ku Saurara..


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail