[Music] Wakar Umar M Shareef Soyayya Ce Nayo Dace

Umar M Sharif Soyayya Ce

MUSIC : Download Umar M Sharif Soyayya Ce Nayo Dace Song. 


Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Shareef Me Suna "Soyayya Ce Nayo Dace.

Umar M Sharif Daya Ne Daga Cikin Fitattun Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood.

Kuma Umar M Sharif Mawaki Ne Daya Dade Yanacin Zamanin Sa A Fagen Waka, Musamman Ma Wakokin Fina Finan Hausa Na Wannan Zamani, Ta Yadda Yake Da Dumbin Masoya A Kasashe Daban Daban Musamman Kasashen Africa Da Makamantansu.

Kuma Mawaki Ne Daya Dade Yana Samun Nasarori Daban Daban A Harkan Sa Ta Waka.

Ayi Sauraro Lafiya.


Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail