[Music] Dauko Wakar Umar M Sharif Rudin Duniya

Umar M Sharif Rudin Duniya

[Music] Download Umar M Sharif Rudin Duniya Song


Wakar "Rudin Duniya" wakace daya yita shida masoyiyarsa, ta yadda yake bata shawara game da rayuwar duniya, kuma dama hakan shine abunda yafi da cewa ga dukkan masoya su zama Abokanan shawaran juna bawai Soyayya ba kawai.

Gadai Wakar nan daga ku saukar ku saurara.

Ayi Sauraro Lafiya.


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail