MUSIC: Hamisu Breaker Shimfidar Fuska
Hamisu Breaker Shimfidar Fuska

MUSIC: Hamisu Breaker Shimfidar Fuska

Hamisu Breaker : Daya Ne Daga Matashin Mawakin Hausa Masu Tasowa Wanda Yanzu Haka Tauraruwar Sa Ke Haskawa

Wakar Shimfidar Fuska Waka Ce Dake Cike Da Kalaman Soyayya Masu Matukar Sanyaya Zuciya Da Sanya Nishadi Ga Zukatan Masu Sauraro

Gatanan Ku Saukar Ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya


Tallata wakar ka : Send Email Or Call