MUSIC: Hamisu Breaker Kece
Hamisu Breaker kece

MUSIC: Hamisu Breaker Kece


Kamar dai yadda kuka sanine,  shi wannan mawaki daya ne daga cikin fitattun Matasan mawakan Hausa, wadanda ake yiwa lakabi da mawakan Hausa Nanaye, ko kuma Mawakan Soyayya.

Domin haka a wannan karon ma gamu mun sake kawo muku wata me zafi na daya daga cikin wakokin sa me suna "KECE" wanda koda bamu ce komai ba ga duk wanda yaji wannan suna to; zai iya fahimtar dan wani abu na daga abunda wannan waka ta kunsa.

Domin jin cikakken abunda wakar ta kunsa sai kuyi Download dinta yanzu, musamman ma'abota Soyayya .

Ayi Sauraro Lafiya.
Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail