[Music] Saukar Da Wakar Abdul D One Auran Dole

Abdul D One Auran Dole

[MUSIC] Abdul D One Auran Dole Song.

Wakar Auran Dole wakace dake cike da fadakarwa musamman ga Iyayen wannan zamani game da Auran nan da ake kiranshi da suna Auran Dole, Auran bana so, amma Iyaye su tilasta sai anyishi wanda mafi akasari anfi yinsa ga 'ya' ya Mata duk da cewa yin hakan ya sabawa koyarwar addini da kuma Al'ada.

Sannan kusan Auran Dole nan shine abunda yafi tasiri wajan mutuwar Aure da kuma Karuwanci.

Domin haka wannan wakace da kowa ya kamata ya saurara, sabo da tazone a daidai lokacin daya dace musamman a wannan shekarar da muke ciki dake cike da rudanin Aure irin wannan, musamman a wannan lokacin da abin yayi tsananin da har ya fara neman kaiwa ga kisan kai.

Ayi Sauraro Lafiya..


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail