MUSIC: Hamisu Breaker Lokaci
Hamisu Breaker Lokaci

MUSIC : Download Hamisu Breaker Lokaci 


Saukar Da Sabuwar Hamisu Breaker Me Suna "Lokaci". Komai Yanada Lokaci Domin Haka Hatta S0 Ma Yanada Lakacin Sa.

Kamar dai yadda mukayi muku alkawari, kan cewa insha Allah zamu ci gaba da kawo muku wakokin wannan Matashin fasihin mawaki kuma fitacce kwararre a fagen Rera wakokin Soyayya na zamani masu Tafiya dai dai da zamani, da kuma abunda masu sauraro sukeda bukatan ji,

Domin haka yanzu ma ba tare da munyu kasa a guiwa ba mun kara kawo muku wata sabuwa daga cikin ire iren wakokin da wannan matashi ya rera a karo na biyu me suna "LOKACI".

Ayi Sauraro Lafiya..Tallata wakar ka : Send Email Or Call