[Music] Saukar Da Wakar Umar M Sharif – Auran Soyayya

Umar M Shar8lif Auran Soyayya

[Music] Sabuwar Wakar Umar M Sharif –  Auran Soyayya


WAKA : Saukar Da Sabuwar Umar M Shareef Me Suna Auran Soyayya, Wakace da ya yiwa Ahmad Didat, tare da Amaryar sa Nafisa Jafo.

Umar M Sharif Daya Ne Daga Cikin Fitattun Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood.

Kuma Umar M Sharif Mawaki Ne Daya Dade Yanacin Zamanin Sa A Fagen Waka, Musamman Ma Wakokin Fina Finan Hausa Na Wannan Zamani, Ta Yadda Yake Da Dumbin Masoya A Kasashe Daban Daban Musamman Kasashen Africa Da Makamantansu.

Kuma Mawaki Ne Daya Dade Yana Samun Nasarori Daban Daban A Harkan Sa Ta Waka.

Ayi Sauraro Lafiya..


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail