[VIDEO] Download Morell Kidawo (Official Video)


VIDEO : Download Morell Kidawo  Video Song.

Saukar da sabon Videon wakar Morell me suna 'Kidawo'. Morell daya ne daga cikin fitattun mawakan Hausa Hip-hop na Arewacin Nigeria,

Wanda ya shahara sosai, ta yadda har yake rera wakokin sa tare da fitattun mawakan kudancin Nigeria daban daban kamar irinsu Olamide, Ice Prince, da sauransu.

Kuma shine mutum na farko daya fara  rike da kambun best arewa Hip-hop rapper wanda kuma har yanzu a hannunsa yake.
Ko kuma ku kalla ta YouTube gashi ..
Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail