[Music] Dauko Wakar Umar M Shareef Zan Rayu Dake

Umar M Shareef Zan Rayu Dake

[MUSIC] Umar M Shareef Zan Rayu Dake Mansoor Audio Song. 


Saukar da sabuwar wakar mawaki Umar M Shareef Me Suna Zan Rayu Dake,  Daya Daga Cikin Wakokin Film Din MANSOOR.

Umar M Sharif Daya Ne Daga Cikin Fitattun Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood.

Kuma Umar M Sharif Mawaki Ne Daya Dade Yanacin Zamanin Sa A Fagen Waka, Musamman Ma Wakokin Fina Finan Hausa Na Wannan Zamani, Ta Yadda Yake Da Dumbin Masoya A Kasashe Daban Daban Musamman Kasashen Africa Da Makamantansu.

Kuma Mawaki Ne Daya Dade Yana Samun Nasarori Daban Daban A Harkan Sa Ta Waka.

Ayi Sauraro Lafiya..


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail