[Music] Saukar Da Wakar Abdul D One Sadiya

Abdul D One Sadiya

[MUSIC]  Abdul D One Sadiya Song.

Saukar Da Sabuwar Waka Daga Abdul D One Me Suna Sadiya.

Wakar (Sadiya) waka ce dake cike da da d'ad'an kalaman soyayya dake tsuma zuciyar masoya, da kuma tarairaya.

Domin haka zanso kuji wannan wakar kwarai da gaske.  Kuma,  kuma insha Allah sai kun yaba domin kuwa wakar ta bugu.

Ayi Sauraro Lafiya..

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail